Khamir, Yemen

Khamir, Yemen

Wuri
Map
 15°59′N 43°57′E / 15.99°N 43.95°E / 15.99; 43.95
Ƴantacciyar ƙasaYemen
Governorate of Yemen (en) Fassara'Amran Governorate
District of Yemen (en) FassaraGundumar Khamir
Yawan mutane
Faɗi 15,333 (2005)

Khamir ( Larabci: خمر‎, romanized: Khamir ) wani ƙaramin gari ne a cikin lardin Amran na ƙasar Yemen. Kujerun gundumar Khamir ce. Yanzu garin nada alaƙa da ƙungiyar ƙabilar Hashid, duk da cewa ana kiranta da sunan ƴan ƙabilar Bakil kuma a tarihi ya kasance garin Bakil.[1]

  1. Wilson, Robert T.O. (1989). Gazetteer of Historical North-West Yemen. Germany: Georg Olms AG. pp. 21, 156–7. Retrieved 22 February 2021.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search